IDAN KA SAKI MATARKA, BAN YAFE MAKA BA.
:
TAMBAYA❓
:
Assalamu alaikum.
Idan uba yace wa Ɗan shi kar ya sake matar sa, in ya sake ta bai yafe ba. Toh idan yaron ya sake ta yana da laifi ne a wurin Allah?
Yaron auren dole aka masa da matar, kuma matar ta ki zama a gidan. ba su ma taɓa haɗa shinfida ba, gashi baban shi ya gargade shi kar ya sake ta ?.
:
AMSA
Created at 2022-03-18 18:25:29
Back to posts
UNDER MAINTENANCE