YA SAKI MATARSA SAKI UKU ASHE TANA DA CIKI, SHIN AKWAI SAURAN AURE TSAKANIN SU?
۔
:
TAMBAYA❓
:
Asslm alekum warahmatullah akaramakallah barka da rana ya ayyuka sunana muhd daga sautul sunnah inada tambaya
Nine nasaki matata wata huɗu da suka wuce alokacinda nasaketa namata saki 2 lokaci 1 bayantaje gida mukayita zage zage a waya saina kara mata saki 1 bayan wata huɗu saita kirani wai tanada ciki. menene makomar aurenmu da ita a shari'a? nagode
:
AMSA
Created at 2022-03-18 18:26:17
Back to posts
UNDER MAINTENANCE