MATSALOLIN MATA 002
:
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
:
TAMBAYA❓
:
Wlh sister muna zaman lpy da mijina Lecturer ne, Kuma wlh anyi shedarsa tun kafin muyi aure har bayan munyi aure, Yanzu muna da yara.., Wlh sister wasu yara sun matsa mashi Su uku, Tun ban ganin laifinshi yanzu har ina ganin laifinshi, Innayi magana sai yace Wai wlh in kwantar da hankalina shi basu gaban shi, Da basu kiranshi in yana gida, Amma yanzu har in yana gida suna kiranshi.
:
AMSA
Hadashi da 2022-03-18 18:23
Koma Zuwa ga Aike Namu
UNDER MAINTENANCE